Alamomin Kwalara: Ka San Alamomin, Ka Ceci Rai! 💙
💧 Gudawa mai yawa, mai ruwa-ruwa. 🤮 Amai. 🥵 Ƙishirwa sosai. 💦 Rashin ruwa a jiki. 😴 Rauni ko rashin ƙarfi sosai. 👄 Bushewar baki da harshe. 🚽 Rage yawan fitsari. ⚠️ Idan rashin ruwa ya yi tsanani, mutum na iya suma ko ya rasa hayyacinsa.
0 comments
Log in or create an account to add your comment.