Wasu Daga Cikin Nasarorin NCA Wajen Yaƙi da Kwalara
📢 Wayar da kan al’umma game da cutar kwalara da hanyoyin kare kai.
🏠 Ziyartar gidaje domin ilmantar da iyalai kan tsafta da rigakafin kwalara.
🧼 Rarraba kayan tsafta domin taimakawa iyalai wajen kare kansu daga cuta.
👥 Horar da masu sa-kai da ma’aikata kan rigakafi da yaƙi da kwalara.
0 maoni
Ingia au uunde akaunti ili kuongeza maoni yako.